Rahoto

Rahoto

Kasashen Afirka da ke ƙarƙashin mulkin soji

Kasashe 7 ne suka koma karkashi mulkin soji cikin shekaru uku a Afirka bayan nahiyar ta yi bakwana da juyin mulki, inda a wasu lokuta har da kisa

Juyin mulki 9 cikin shekaru 3 a Afirka

A shekara guda an yi juyin mulki uku; mutum guda ya jagoranci biyu wata 9 a Mali; a Burkina Faso sojoji sun yi wa juna juyin mulki cikin a wata tara.

’Yan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 20 a Neja

Sojojin Najeriya kimanin 20 ne ’yan bindiga suka kashe a wani harin kwanton bauna a kan hanyar Zungeru zuwa Tegina da ke Jihar Neja.

Auren Zawarawa: Nasarori da matsalolin da suka biyo baya

Matar da na samu ’yar Aljanna ce.

Na rasa mijin da babu kamarsa —Matar Sheikh Albani Kuri

Amaryar Sheikh Ibrahim Musa Albani Kuri ya siffanta wa Aminiya yadda ɓarayin waya suka yi masa kisan gilla a gabanta