Rahoto

Rahoto

Yadda ’yan ta’adda suka kashe sojoji da ’yan sanda 967 a shekara 2

Abubuwan da binciken Aminiya ya gano kan yadda aka kashe ’yan sanda 581 da sojoji 384 a Najeriya daga 2021 zuwa 2023

Rashin tsari da makabartun Kano ke fama da shi

Kowa yana diban wurin da ya yi masa a makabarta ya binne dan uwansa ba tare da yin layi-layi ba.

Sabon salon zuba lefe a firinji ya kunno kai a Kano

Kayan lefe kaya ne da ango ke kai wa wadda zai aura a wani bangare na shiye-shiryen aure

Dalilin da mutane suka fara ‘hukunta’ masu kwacen waya a Kano

Amma ‘yan sanda da lauyoyi sun ce yin hakan ba daidai ba ne

Yadda dokar soke kayan lefe ta tayar da kura a Sakkwato

Jihar Sakkwato ta yi dokar soke lefe sannan ta kayyade kayan na-gani-ina-so, tare da takaita hidimar bikin radin suna