Rahoto

Rahoto

Za a fara biyan kudin tantance masu amfani Facebook da Instagram

Akwai masu sojan-gonar da ke yi damfarar mutane da sunan wani da bai ji ba bai gani ba.

Dawowar sanyi a Kano: Jama’a na kuka, manoma na murna

Yayin da wasu daga cikin al’ummar Kano suke kuka cewa dawowar sanyi karo na biyu ya dagula musu lissafi, manoman alkama murna suke yi saboda amf

Canjin Kudi: Buhari ya yi gum bayan cikar wa’adin da ya bayar

Shugaba Buhari ya ki ce wa ’yan Najeriya uffan bayan cikar kwana bakwai da ya ce a ba shi zai yanke shawara kan makomar dokar hana amfani da tsoffin t

Yadda karancin kudi ya karya farashin abinci a kasuwanni

’Yan kasuwa na kokawa kan asarar da suke tafkawa, masu harkar POS na rufewa saboda karancin kudi da matsalar intanet

Kasashe 6 da suka fi iya Turanci a Afirka

Turanci ya zame wa wasu kasashen Afrika harshen mu’amalar yau da kullum.