Rahoto

Rahoto

Buhari da Osinbajo za su kashe N5.24bn wajen tafiye-tafiye a 2023

Za a kashe wa Gidan Gwamnati biliyan N7.2 a kasafin da sai an ciyo bashin triliyan N10.78 domin aiwatarwa.

Likitocin Najeriya Sun Koka Kan Yadda Ake Bautar Da Su A Birtaniya

Wasu likitocin Najeriya da suka koma aiki da asibitocin Turai sun koka kan yadda ake bautar da su a Birtaniya.

’Yan Majalisa 16 da su ka ci ‘taliyar karshe’

Kadan ne daga cikinsu suka yi watsi da neman maimaita mukamansu a zauren Majalisar Tarayya.

Yau take Ranar Malamai ta Duniya

Makasudin kebe ranar shi ne a yaba da aikin da malamai ke yi a kuma nemi hanyoyin magance matsalolinsu.

Ambaliyar Jigawa: Sufurin kwale-kwale ba bisa ka’ida ba na kara cin rayuka

Baya ga haka kuma kamar jihohi da dama, ta lalata madatsun ruwa da gadoji da hanyoyi da dama.