Gadar Kano zuwa Bauchi da ta shekara a karye ta zama tarkon mutuwa
Mutanen yanjin sun koma amfani da kwalekwale
Rahoto
Mutanen yanjin sun koma amfani da kwalekwale
Jarabta dai Allah Ya riga Ya jarabce mu da ita.
Ba ma samun matsala da su idan lokacin sallah ya yi.
Yashi Ghali ’yar asalin Jihar Tawa ce da ke Jamhuriyar Nijar, wadda ta shafe sama da shekara 20 a Najeriya, inda ta zauna a jihohin Arewa da dama ciki
Kushe halitta ga kowa abu ne mai sa bacin rai, musamman kasancewar galibi wanda aka yi wa ba shi da yadda zai yi da yadda Mahalicci Ya yi shi. Abubuwa