Yadda bunkasar tattalin arziki zai shafi talaka a Najeriya —Farfesa Darma
Duk bunkasar tattalin arziki, tasirinsa zai zama ragagge matukar ba a samu sauki a farashin kayan abinci ba.
Rahoto
Duk bunkasar tattalin arziki, tasirinsa zai zama ragagge matukar ba a samu sauki a farashin kayan abinci ba.
Ina fatan wanda zan sake rubutawa ba zai kai tsawon lokacin da na dauka a baya ba.
Na sayi galan daya kan N2000, sufuri ya yi tsada duk in da za ka je sai ka ninka kudi.
Duk wani jijjige a harkar sadarwa a Najeriya to daga wannan Jami’a ya fito.
Ra’ayoyin ma’aurata kan dacewa ko rashin dacewar hana mata amfani da kafofin sada zumunta.