Na kashe mutum 3, na caka wa 25 makami —Dan shekara 16 mai kwacen waya
Duk da cewa ’yan sanda sun kama ’yan daban 1,220 sun kwace daruruwan makamai, masu kwacen waya sun kashe rayuka, mutanen da suka raunata sun wuce kir
Rahoto
Duk da cewa ’yan sanda sun kama ’yan daban 1,220 sun kwace daruruwan makamai, masu kwacen waya sun kashe rayuka, mutanen da suka raunata sun wuce kir
Yau ita ce ranar sanya hijabi ta duniya, amma matan da ke sanya hijabi na fuskantar kalubale.
Aminiya ta yi waiwaye kan wasu fitattun mata da suka zama jan wuya wajen sanya Hijabi.
Ya sha wallafa sakonni a shafinsa na Facebook inda yake cacakar gwamnatin Ganduje.
Har yanzu ba na jin dadi saboda raunuka da na samu. Ina so a kwato min hakkina.