Rahoto

Rahoto

Rage kwanakin karatu a makarantun Kaduna ’ya’yan talakawa zai shafa – Iyaye da malamai

Gwamnatin dai ta rage kwanakin karatu zuwa hudu a Jihar.

Yadda Kilisa ke jawo lalacewar ‘kananan yara’ a Kano

Yadda wasa da dawakai ke sanadiyyar lalacewar tarbiyyar yara kanana a Kano.

Rayuwar Allah-ba-ku-mu-samu muke yi —Kansilolin Arewa

Yadda matsaloli suka dabaibaye kansiloli a Arewacin Najeriya

Fitattun mutanen da suka shiga tsaka mai wuya kan karya dokar COVID-19

Yadda shugabanni, taurari, ’yan siyasa da attajirai suka karya dokar kariyar COVID-19

Abin da ya sa mahauta suka daina tallar nama

Tsohuwar sana’ar tallar gasasshen mama ko tsire yanzu ta tasamma zama tarihi a kasar Hausa, inda yanzu mahauta suka fara daina zagawa don yin tallar.