Rahoto

Rahoto

Tsantsar jahilci ne zai sa uwa kawalcin ’ya’yanta ga ’yan bindiga

Ra’ayoyin jama’a kan wata mata da ke kai wa ’yan bindiga ’ya’yanta suna lalata da su.

Yadda wasan mota ke jefa rayuwar matasa cikin hadari

Duk da hadarin da ke tattare da wasan mota, har yanzu matasan ba su daddara ba.

Zaben Shugaban Kasar Libya ba zai yiwu yadda aka tsara ba —Majalisa

Kwamitin Majalisar ya ce zaben ba zai gudana yadda aka tsara da farko ba, amma bai sanya wata ranar zabe ba.

Libya bayan Gaddafi: Shekaru 10 cikin yakin basasa da hargitsi

Rigingimun da suka dabaibaye Libya tun bayan hambarar da Shugaba Muammar Gaddafi a 2011.

Muhimman abubuwa a rikicin Tigray na kasar Habasha

Fira Minista Abiy Ahmed ya kirayi fararen hula da su shiga aikin soji su taimaka wa sojojin gwamanti.