Mutum miliyan 46 ke bahaya a bainar jama’a a Najeriya — UNICEF
’Yan Najeriya miliyan 46 ke bahaya a fili, matakin da ke barazana ga lafiyar jama’a a sassan kasar.
Rahoto
’Yan Najeriya miliyan 46 ke bahaya a fili, matakin da ke barazana ga lafiyar jama’a a sassan kasar.
Masu shiga tsakani da masu ba da bayanai na cikin tsaka a hannun jami’an tsaro da bata-gari
Sun yi matukar lalacewa gami da karancin abubuwan jin dadin rayuwa.
Yunkurin gwamnati ne na son kara farashin mai.
Gwaji ne da ake yi don tantance asali wajen tabbatarwa ko kore nasaba.