Rayuwar Musulmi

Rayuwar Musulmi

Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)

Tambaya: Mene ne hukuncin mutumin Makka wanda yake so ya yi Umara, zai yi harama daga gidansa ne ko sai ya je Tan’im ko Ja’aran zai daura

Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)

Tambaya: Shin wajibi ne ga mai iko duk shekara sai ya yi aikin Hajji, ko kuwa sau daya ne yake wajibi? Amsa: Ba dole ba ne sai an yi duk shekara, na w

Yadda Musulunci ya ’yanta mace (5)

Mutumin da ba ya da kishi shi ake kira da Larabci da Duyus, wato mai tabbatar da kazanta a cikin iyalinsa, wato mutum ya zamo gaso-rogo ko mijin Hajiy

Yadda Musulunci ya ’yanta mace (4)

4 – 10.  Runtse ido da tsare farji da sauransu: Manufar shari’ar Musulunci ita ce kare martabar mace wadda ita ce ginshikin iyali. Ku

Illolin zina da luwadi da madigo (1)

Da sunan Allah, Mai rahma, Mai jinkai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga mafificin Manzanni, Muhammadu dan Abdullahi, (Sallallahu Alaihi Wasallam)