Rayuwar Musulmi

Rayuwar Musulmi

Kalmar Godiya (4)

A cikin makonnin nan muna  ta nazari ne akan kalmar godiya ga Allah, wato nuna godiya ga Ubangiji a kowane irin hali da muka tsinci kan mu a ciki

Manuniya kan ladubban yin addu’a

Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jinkai.  Dukkan yabo da godiya na Allah ne, Ubagijin halittu, Wanda da ni’imarSa kyawawan abubuwa suke cika. 

Matsayi da muhimmancin addu’a ga Musulmi

Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jinkai.  Dukkan yabo da godiya na Allah ne, Ubagijin halittu, Wanda da ni’imarSa kyawawan abubuwa suke cika. 

Zamu ci gaba ne daga inda muka tsaya makon da ta gabata akan Kalmar godiya, Mun yi wani tambaya a karshen binciken mu cewa; Kana iya kara sakan daya ga rawuwan ka? Babu shakka ansar mu zai zama ba wanda zai iya sai dai Allah mahalitcin mu, to idan fa haka

Zamu ci gaba ne daga inda muka tsaya makon da ta gabata akan Kalmar godiya,Mun yi wani tambaya a karshen binciken mu cewa; Kana iya kara sakan daya ga