Rayuwar Musulmi

Rayuwar Musulmi

Darussan da ke cikin azumin watan Ramadan (2)

Nau’o’in hakuri: Ibnu kayyim ya ce: “Hakuri bisa lura da abin da yake da alaka da shi ya kasu kashi uku: hakuri a kan bin umarnin Allah da ayyukan da’

Darussan da ke cikin azumin watan Ramadan (1)

Bayan mun nazarci ayoyin da suka yi magana kan azumin watan Ramadan yana da kyau mu nazarci wasu darussa da za mu iya dauka daga azumin watan Ramadan.

Nazari kan ayoyin da suka yi magana kan azumin Ramadan (2)

Kasancewa mai azumi yana neman kusanci da Allah ne da rokonSa shiriya da sauran alherai, sai Allah Ya nuna cewa Shi Makusanci ne ga masu kiranSa, amma

Nazari kan ayoyin da suka yi magana kan azumin Ramadan

Godiya ta tabbata ga Allah Mai jujjuya ranaku. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga shugaban masu takawa Annabi Muhammad da alayensa da sahabbans

Lalurori biyar da suka wajaba shugabanni su tsare su ga al’umma 08

Don haka giya ko kwaya ko wiwi ko solisho ko duk wani abu mai sanya maye yana daga cikin manyan abubuwan da ke yin ta’addanci ga lalurori biyar da sha