Rayuwar Musulmi

Rayuwar Musulmi

Mayar da kayan zalunci ne tushen adalci (1)

Shugabanni da masana da mawadata da kuma kwararru na fannoni dabam-daban su ne manyan turakun da ke rike kowace al’umma. Wato idan al’umma ta lalace,

Azumi da hukunce-hukuncensa (3)

Daga Umar Ahmed ’Yanleman Zakkar Fidda-Kai:Ana fitar da Zakkar Fidda-Kai ne a lokacin da azumi ya zo karshe. Kuma ta wajaba a kan dukkan Musulmi, yaro

Azumi da hukunce-hukuncensa (2)

Daga Umar Ahmed ’Yanleman Sannan an samu wannan nassi a cikin Muwadda Malik. Kuma Yazid bin Ruman ya ce, mutane sukan yi raka’a 23 a zamani Umar (RA).

Azumi da hukunce-hukuncensa (1)

Daga Umar Ahmed ’Yanleman Ma’anar Azumi: Azumi shi ne kamewa daga cin abinci da abin shad a jima’i da sauran abubuwan da za su iya karya azumi tun dag

Azumi da abubuwan da yake koyarwa (3)

3. Sadaka da ciyarwa da sauran ayyukan alheri:An karbo daga Abu Huraira (RA) ya ce: “Manzon Allah (SAW) ya ce: “Kowace sulhu daga mutane akwai sadaka