Rayuwar Musulmi

Rayuwar Musulmi

Azumi da abubuwan da yake koyarwa (2)

Alkhurdabi ya ce: “Azumi sirri ne a tsakanin bawa da Ubangijinsa, babu mai gano hakikaninsa sai Shi (Allah), domin haka ya kasance kebantacce gare Shi

Yadda za a magance matsalolin ganin wata (2)

Wata yana da masaukai kuma kowace masauka tana da minti 49 tsakaninta da ’yar uwarta, kuma ba za ka iya ganin  wata ba, sai idan yana da akalla m

Azumi da abubuwan da yake koyarwa (1)

Azumi da takawa:Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu. Mai rahama Mai jinkai. Mai nuna mulkin Ranar Sakamako. Kai kadai muke bautawa kuma gare

Yadda za a magance matsalolin ganin wata (1)

Da sunan Allah, Mai rahma, Mai jinkai.  Tsira da amincin Allah su tabbata ga mafificin halitta, Annabi da alayensa da sahabbansa.GabatarwaGodiya

Abubuwa bakwai masu halakarwa (8)

A takaitaccen bayani da ya gabata, lallai mun san irin hakkin da maraya yake da shi da kuma wajibcin tsayawa tsayin-daka a kan a kula da dukiyarsa; sa