Rasha ta musanta kai hari Ukraine bayan yarjejeniyar hatsi
Rasha musanta kai hari tashar jirgin ruwa ta Odessa a Kudancin Ukraine bayan yarjejeniyar fitar da hatsi
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Rasha musanta kai hari tashar jirgin ruwa ta Odessa a Kudancin Ukraine bayan yarjejeniyar fitar da hatsi
Hakan zai taimaka wajen kawo karshen takaddamar da ta janyo barazanar karancin abinci a duniya.
Mamayar Rasha da ta datse tashoshin jiragen ruwan Ukraine ta haddasa tashin gwauron zabon hatsi tare da barazanar kawo karancin abinci a duniya.
Rasha ta ci gaba da tura iskar gas zuwa kasashen Turai, amma a wannan karon ta rage adadin, zuwa kashi 30 cikin 100 na adadin da ta saba turawa a baya
Putin ya sanar da haka ne kasa da awa 48 da sake bude bututun Nord Stream 1