Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Iskar gas: Rasha ta jefa kasashen Turai a tsaka mai wuya

Rasha ta ci gaba da tura iskar gas zuwa kasashen Turai, amma a wannan karon ta rage adadin, zuwa kashi 30 cikin 100 na adadin da ta saba turawa a baya

Rasha za ta ci gaba da katse wa kasashen Turai iskar gas —Putin

Putin ya sanar da haka ne kasa da awa 48 da sake bude bututun Nord Stream 1

Musulman Ukraine sun yi Sallar neman galaba a kan Rasha

Akwai dai Musulmai a sassan Gabashin Ukraine

‘Adadin fararen hular da aka kashe a rikicin Ukraine ya haura 5,000’

Majalisar ta ce akwai yiwuwar adadin ya karu

Rasha ta rufe bututun iskar gas da take ba wa kasashen Turai

Kasashen Turai sun shiga fargaba bayan Rasha ta rufe katafaren bututun iskar gas din take tura musu ta kasar Jamus na tsawon kwana 10.