Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Ukraine na neman karin makaman yaki

Kasar Ukraine ta sake yin kira ga kasashen duniya su samar mata da karin makaman yaki domin tunkarar mamayar Rasha. Shugaba Volodomyr Zelensky ya shai

Rasha ta soma take-taken janyo Belarus cikin yaki —Ukraine

An harba wasu makami masu linzami daga Belarus zuwa iyakar Arewacin Ukraine.

Mun kashe ’Yan Najeriya 38 da ke taimakon Ukraine a yaki —Rasha

Har yanzu akwai ragowar ’yan Najeriya 12 da ke ci gaba da yaki a matsayin sojojin haya.

Ba lallai ne a sami Ukraine a taswirar duniya ba nan da shekara 2 — Rasha

Rasha ta ce babu tabbacin Ukraine za ta kara shekara biyu ban gaba

Rasha ta ci ribar Yuro Biliyan 98 a kwanaki 100 na yakinta da Ukraine

Duk da kasashen duniya sun juya mata baya, amma hakan bai hana ta samun kudaden shiga ba.