Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Laifukan yaki: MDD ta bukaci Rasha ta mika wuya ga kotun ICC

Guteress ya ce yakin da Rasha ke yi da Ukraine shi ne abu mafi muni a karni na 21.

Yaki: Amurka za ta ba wa Ukraine tallafin Dala biliyan 33

Amurka ta ce tana tallafa wa Ukraine ne kadai don ta kare kanta daga hare-haren Rasha.

Rasha ta sanya wa ’yan majalisar Birtaniya 287 takunkumi

Rasha ta ci gaba da tauna tsakuwa don aya ta ji tsoro.

Aike wa Ukraine makamai: Amurka na kokarin tsokano tsuliyar dodo – Rasha

Rasha na gargadin Amurka kan ba kasar Ukraine tallafin makama

Rikicin Ukraine: Sakataren MDD ya nemi zama da Putin da Zelensky

Tuni aka bai wa wakilan kasashen a MDD takardar neman ganawa da Guterres