Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Rasha ta yi gwajin wani ‘hatsabibin’ makami mai linzami

Putin ya ce makamin zai sanya abokan gabar Rasha shiga hankalinsu.

Yakin Ukraine zai kawo koma baya ga tattalin arzikin duniya – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya yi hasashen yadda yakin tsakanin kasashen biyu zai shafi tattalin arzikin.

Rasha ta sanya wa Boris Johnson takunkumin shiga kasarta

Rasha ta ce za ta sake sanya wa wasu shugabannin takunkumin shiga kasarta

Sojojin Ukraine 1,000 sun mika wuya a Mariupol —Rasha

Hafsoshin soji 162 da mata 47 da wasu akalla 100 da suka samu raunuka sun yi saranda.

Mun dakatar da Rasha daga Hukumar Kare Hakkin Bil’adama —MDD

A karo na biyu kenan a tarihi da ake dakatar da wata kasa daga Hukumar Kare Hakkin Bil’adama ta MDD.