Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Hari kan tashar jirgin kasa ya hallaka kusan mutum 40 a Ukraine

Sai dai Rasha ta ce sam ba ita ta kai harin ba

Ukraine: Twitter zai toshe shafin Putin

Twitter zai ta toshe shafukan Gwamnatin Rasha 300, ciki har da na Putin

EU ta gargadi China kan taimaka wa Rasha

EU ta gargadi China a kan taimakon shugaba Putin a yakinsa da Ukraine.

‘Sama da mutum miliyan 4 sun tsere daga Ukraine saboda yaki’

An kuma jikkata dubban mutane tun bayan da Rasha ta mamaye kasar

Saudiya da Qatar sun koka kan rashin kulawa da rikicin Gabas ta Tsakiya

Manyan kasashen duniya ba su taba jajircewa wajen kawo karshen tashin hankalin da ake fama da su a Gabas ta Tsakiya ba.