Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Mun kusa kammala zagaye na farko na yakin Ukraine – Rasha

Rasha ta ce a yanzu za ta fi mayar da hankali ne wajen ceto yankin Donbas na Ukraine

Sakacin kasashen Turai ne ya sa har Rasha ta mamaye mu – Shugaban Ukraine

Ya ce da an kakaba wa Rasha takunkuman da wuri, watakila da ba ta mamaye kasarsa ba

Darajar kudin Rasha na Ruble ta karu

Vladmir Putin ya ce dole kasashen Yammacin Duniya su sayi iskar gas da takardar kudin kasarsa.

Farashin danyen mai ya kara tashi a kasuwannin duniya

Putin ya ce da kudin Rasha na Ruble kadai kasashen Yammacin Duniya za su sayi gas.

Putin zai harba wa Ukraine makami mai guba —Biden

Biden ya gargadi Putin kan yunkurin harba makami mai guda kan Ukraine.