Ukraine na so a mayar da tattaunawarta da Rasha birnin Kudus
Ukraine ta ce nan ne wurin tattaunawa mafi dacewa muddin ana son zaman lafiya
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Ukraine ta ce nan ne wurin tattaunawa mafi dacewa muddin ana son zaman lafiya
AN ci gaba da isar da iskar gas saboda yadda mabukata ke kwararowa a nahiyar Turai.
Hukumar Kula da ’Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta kiyasta cewa yawan mutanen da rikicin Ukraine ya raba da muhallansu ya haura miliyan 6
Putin ya sanya sharuda masu sarkakiya tare da neman zama da Zelensky gaba-da-gaba don yin sulhu da Ukraine.
Mai shari’a Joan Donoghue ya bayyana kotun ta ICJ a matsayin fadar tabbatar da adalci.