Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Attajirin Duniya yana son dambacewa da Shugaban Rasha kan mamayar Ukraine

Ya fito mu gwabza maimakon labewa a bayan dakarunsa.

Muna gargadin China kan taimaka wa Rasha —Amurka

Da gayya Amurka ta bullo da wannan zancen don ta jefa mu cikin wani rikicin da gangan.

Yakin Rasha da Ukraine zai haifar da yunwa a duniya –MDD

Majalisar ta yi hasashen samun karancin abinci a wasu kasashen duniya

Birtaniya ta damu da zartar wa mutum 81 hukuncin kisa a Saudiyya

Gwamnatin ta ce ta damu matuka kan yadda aka kashe mutanen da yawa

Indiya za ta sayi man fetur daga Rasha a farashi mai rahusa

Indiya ta ce ta shirya sayen man fetur din tare da wasu albarkatun Rasha.