Rasha ta yi ruwan bama-bamai a masallacin da sama da mutum 80 suka fake a Ukraine
Kusan mako biyu ke nan birnin na Mariupol shan ruwan albarusai da bama-bamai bayan daga Rasha
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Kusan mako biyu ke nan birnin na Mariupol shan ruwan albarusai da bama-bamai bayan daga Rasha
Sudan dai za ta ba Rasha wani sansani ne a kasarta don jibge dakarun.
Putin ya amince da a bai wa masu son taimaka wa Rasha dama.
Birtaniya ta kakabawa attajiran Rasha bakwai takunkumi.
An yi Allah wadai da kai harin da Rasha ta yi wa asibitin yara a Ukraine.