Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Amurka ta ki yarda Poland ta ba Ukraine jiragen yaki

Zelensky na rokon kasashen Turai su taimaka wa Ukraine da jiragen yaki

Birtaniya ta kwace wa attajiri dan kasar Rasha jirgi

Birtaniya ta kwace jirgin saman wani biloniya dan kasar Rasha, Eugene Shvidler, kan kusancinsa da gwamnatin kasarsa.

Rikicin Ukraine: Romaniya za ta bai wa ’yan Najeriya gurabun karatu

An fara shirye-shiryen bai wa daliban damar ci gaba da karatunsu.

An fara kwashe fararen hula a yankunan da Rasha ta kwace

Rasha ta amince ta tsagaita wuta a birane biyar na Ukraine.

Zelensky ya saduda: Ukraine ta hakura da shiga kungiyar NATO

Zelensky ya ba da kai bori ya hau kan bukatar Rasha cewa kada kasarsa ta shiga kungiyar NATO