Wainar da ake toyawa a yakin Rasha da Ukraine
Kwana 13 da fara rikicin, farashin danyen mai ya haura Dala 130 a kasuwar duniya
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Kwana 13 da fara rikicin, farashin danyen mai ya haura Dala 130 a kasuwar duniya
Hukumar ta kuma yi gargadin cewa adadin zai iya karuwa a kan haka.
Rasha dai ita ke samar da sama da kaso 40 cikin 100 na iskar gas din da ake amfani da ita a Turai.
Ana gudanar da zaman tattaunawa karo na uku tsakanin Rasha da Ukraine
Babu maganar cewa duk dan Najeriyar tafiya Ukraine zai biya kudin tikitin jirgin sama da na biza.