Romania za ta karbi daliban Najeriya daga Ukraine su karasa karatunsu
An soma tattaunawa da wasu kasashen don su bai wa ‘yan Najeriya irin wannan damar.
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
An soma tattaunawa da wasu kasashen don su bai wa ‘yan Najeriya irin wannan damar.
Sabbin abubuwan da suka faru a yakin Rasha a Ukraine
Tashoshin China sun kaurace wa wasannin domin nuna goyon bayansu ga Rasha
Mako guda da mazauna Ukraine suka wayi garin da karar ankararwa saboda hare-haren da sojojin Rasha ke kaiwa a fadin kasar.
Ranar Juma’a za a dawo da rukunin farko na ’yan Najeriya da suka makale a Ukraine