Mun kwace babbar tashar nukiliyar Ukraine —Rasha
Hukumar Nukiliya ta duniya ta ce halin da ake ciki na da tayar da hankali.
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Hukumar Nukiliya ta duniya ta ce halin da ake ciki na da tayar da hankali.
Fiye da mutum dubu dari takwas sun tsere daga Ukraine zuwa yanzu.
Farashin danyen man samfurin Brent ya haura dala 113 a kowace ganga.
Kasashe biyar sun kada kuri’ar kin amincewa da kudirin yin Allah wadai da Rasha.
Sojoji dubu 1 da 597 da sun samu raunuka a yakin.