Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Iyayen daliban da suka makale a Ukraine suna neman dauki

Iyayen sun koka kan halin da ‘ya’yansu ke ciki a iyakar Poland.

Belarus ta tura dakaru Ukraine don taimaka wa Rasha

Dakarun Rasha na ci gaba da kusantar babban birnin Kyiv sannu a hankali.

NATO ta zargi Putin da tayar da zaune tsaye a Turai

Putin a shirye yake ya yi amfani da dabaru na dabbanci da kan-mai-uwa-da-wabi.

FIFA ta dakatar da Rasha daga buga kofin duniya na 2022

Matakin ya kuma shafi dukkan kungiyoyin kasar da ke buga kowace gasa.

Yadda ake cin zalin daliban Najeriya da suka makale a Ukraine

Duka da zagi da wariyar launin fata da ake nuna wa bakin dalibai da ke neman ficewa daga Ukraine