Rikicin Ukraine: Za a soma jigilar dawo da ’yan Najeriya gida a ranar Laraba
Muna fatan fara jigilar dawo da su gida ranar Laraba.
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Muna fatan fara jigilar dawo da su gida ranar Laraba.
An soma ganin tasirin takunkuman da Amurka da kasashen Tarayyar Turai suka kakaba wa Rasha.
Rasha ta dauki matakin ramuwar gayya kan kasashen da suka sanya wa jiragenta takunkumi
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta haramta kunna taken kasar Rasha ko daga tutocinta a yayin wasannin da za a buga a wata kasar daban. Matakin n
Rasha dai ita ce kasar da ta fi noma alkama a duniya.