Kasashen Turai za su aika wa Ukraine makamai
EU za ta yi taron gaggawa kan bukatar amsa kiran Ukraine na karfafa ba ta tallafin soji.
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
EU za ta yi taron gaggawa kan bukatar amsa kiran Ukraine na karfafa ba ta tallafin soji.
Shugaba Putin ya zargi kasashen Yammacin duniya da daukar matakan nuna kyamar kasarsa.
Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta.
Za a yi zaman a kan iyakar Ukraine da Belarus a kusa da kogin Pripyat.
Sai dai ba a kai ga tantance gaskiyar alkaluman ba tukunna.