Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Ukraine ta yi fatali da tayin Rasha na tattaunawa a Belarus

Ukraine ta ce a shirye take ta tattauna da Rasha, amma ba a kasar ta Belarus ba.

Dakarun Rasha na daf da mamaye babban birnin Ukraine

Alamu na nuna cewa burin dakarun Rasha shi ne kama shugabannin Ukraine

Sanarwar hari kan Ukraine: Jawabi biyu, shiga daya

Kayan da Putin ya saka ranar Litinin sun yi kama da wadanda ya saka ranar Alhamis

Najeriya ta bukaci Rasha ta janye sojojinta daga Ukraine

Najeriya na goyon bayan taka wa Rasha burki da kuma janye sojojinta daga Ukraine.

Attajiran Rasha sun yi asarar Dala 39bn a rana daya

Asarar ita ce ta biyar mafi muni a tarihin kasuwar hannun jarin kasar Rasha, wato MOREX