Harin makami mai linzami ya kashe mutum 17 a Ukraine
Akalla mutum 17 suka riga mu gidan gaskiya sakamakon wani harin makami mai linzami da Rasha ta kai cikin dare a Zaporizhzhia da ke Kudu maso Gabashin
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Akalla mutum 17 suka riga mu gidan gaskiya sakamakon wani harin makami mai linzami da Rasha ta kai cikin dare a Zaporizhzhia da ke Kudu maso Gabashin
Zelensky ba zai sake tattaunawa da gwamnatin Moscow ba matukar Vladimir Putin na kan kujerar mulki.
Gwamnan Zaporizhzhia ne ya tabbatar da hakan ranar Juma’a
‘Yan kasar Rasha sama da 10,000 ne ke tsallaka wa Jojiya a kowacce rana.
Zelenskyy ya ce matakin ya daure masa kai matuka