Putin ya yi barazanar amfani da makaman Nukiliya kan kasashen Yamma
Ya ce sam ba da wasa yake ba a barazanar tasa
Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine
Ya ce sam ba da wasa yake ba a barazanar tasa
Kasar Ukraine ta zarti Jamus da yin biris da rokonta na ba ta tankokin yaki samfurin ‘Leopard’ da za su taimaka mata sosai a yakin da take ta ke yi da
Birtaniya za ta horar da jami’an sojin Ukraine yadda za su yi amfani da sabbin makamai.
Ya ce Amurka na son ganin bayan Ukraine ne ta hanyar yakin
Saudiyya ce kasa ta uku a duniya da ta fi ba da tallafi ga mabukata.