Rikicin Rasha da Ukraine

Labarai da dumi-dumi sharhi, hirarraki, game da Rikicin Rasha da Ukraine

Jirgin hatsi na farko daga Ukraine ya isa masaukinsa

Wani jirgin dakon kaya dauke da masara daga Ukraine ya isa kasar Turkiyya, inda ya zama jirgin ruwa na farko da ya isa inda ya nufa tun bayan da aka k

Shugaban Ukraine ya nemi tallafin Najeriya a yakinsu da Rasha

Ya ce ya kamata kasashen Afirka su tallafa musu a kawo karshen yakin

Jirgin farko dauke da hatsi ya bar Ukraine zuwa kasuwar duniya

Ranar Litinin jirgin ya tashi dauke da ton 26,000 na masara kuma zai isa kara Turkiyya ranar Talata

Ukraine ta kashe sojojin Rasha 100 a Kherson

Ukraine ta ce ta tarwatsa wa Rasha rumbun makamai tare kashe sojoji akalla 100 da kuma lalata tankunan yaki

Zelenskyy ya wajabta kwashe mutane daga Donetsk bayan Ukraine ta kashe sojojin Rasha

Zelenskyy ya wajabta kwashe mutane a Donetsk bayan dakarunsa sun hallaka sojojin Rasha