‘Sana’ar tuwon madarar N1,500 ta mayar da ni miloniya’
A shekara uku sana’ar alawar madara da ya fara da jarin N1,500 ta kawo masa miliyoyi
Sana'o'i
A shekara uku sana’ar alawar madara da ya fara da jarin N1,500 ta kawo masa miliyoyi
Wani matashin tela da ya fara sana’ar bayar da kayan sawa na haya a Kano ya ce ya ce harkar tasa na kara samun tagomashi. Ibrahim Bature Yakubu ya ce
Shekaru 29 da suka gabata, Auwalu Hussaini, mai shekara 44 a yanzu, ya tsinci kansa cikin yanayin rayuwa da ya tilasta masa zabar sana’a kan kar
Malam Umar Sani Mai Kwarya magidanci ne da ke sana’ar sayar da kore a Kasuwar Shanu ta Iseyi a Jihar Oyo, yake kuma samar da kore a lungu da sakon jih
shirin tallafa wa mata da rancen awaki, a matsayin rance maras nauyi a jihar.