Sana'o'i

Sana'o'i

‘Don bunkasa kasuwanci muka kafa kungiyarmu’

Shugabannin kungiyar masu sayar da busasshen barkono da ke kasuwar Whiteson a unguwar Oyingbo a Jihar Legas sun ce sun kafa kungiyarsu ne don bunkasa

‘Cibiyar City Honda ta fara koya wa matasa 500 sana’o’i a Bauchi’

Cibiyar City Honda da ke koya wa matasa sana’o’i ta fara koya wa matasa 500 sana’o’i a Bauchi. Shugaban cibiyar Honarabul Umar Faruk Adamu ya bayyana

‘Da tuyar kosai na dauki nauyin ’ya’yana bakwai’

Wata dattijuwa mai suna Hadiza Aliyu wadda ta kwashe kimanin shekara 28 tana tuyar kosai a kusa da kantin UTC da ke kan Titin Ahmadu Bello a garin Kad

kungiyar Hausawan Ekiti ta bukaci ’ya’yanta su rika bin doka da oda

kungiyar Matasan Hausawan Jihar Ekiti sun bukaci ’ya’yanta sun rika bin doka da oda, su kuma kasance masu son zaman lafiya.Shugaban kungiyar Kwamared

kungiyar shugabanci nagari a Katsina ta gayyaci ’yan takara kan manufofinsu

Wata kungiyar fafutikar samar da shugabanci nagari tare da wayar da kan masu zabe mai suna ‘Katsina Leadership Forum’ ta shirya muhawarar zantawa da ’