Sana'o'i

Sana'o'i

Mun kafa kungiyarmu don magana da murya daya – Wazobiya

Jigo a kungiyar masu sayar da kayan abinci wacce ake yi wa lakabi da Wazobiya ta kasuwar Abbatuwa da ke unguwar Oko-Oba a Jihar Legas, Mansur Musa Yar

Burina in bude kamfanin sassakar turmi na zamani -Sama’ila Maiturmi

Duk wanda aka ce masa akwai masu sana’ar sassakar turmi a tsakiyar birnin Makka da ke kasar Saudiyya zai yi mamaki. Aminiya ta gano wani wuri a da ake

Cibiyar gina matasa za ta yi bikin yaye dalibai a Katsina

Cibiyar gina matasa da koyar da sana’o’in hannu, Katsina bocational Centre (KbC) za ta gudanar da bikin yaye dalibai a ranar Talata mai zuwa a birnin

kungiyar ’yan sintiri za ta taimaka a gudanar da zaben 2015

Mataimakin kwamandan kungiyar ’yan sintiri ta Najeriya na jihohin Arewa ta Tsakiya Alhaji Garba Juji ya bayyana cewa kungiyarsu ta shirya don taimaka

Ibrahim Shu’aibu: Wanzamin da ke yi wa Larabawa kaciya da kaho a Saudiyya

Wani mai sana’ar wanzanci a birnin Makka da ke kasar Saudiyya mai suna Ibrahim Shu’aibu Haruna ya ce yana yi wa ’ya’yan Larabawa kaciya da kuma kaho,