Sana'o'i

Sana'o'i

Zan hada kan wanzaman Jihar Kuros Riba- Sarkin Aska

Sabon Sarkin Askan Jihar Kuros Riba Alhaji Usman Baban Aska ya yi alkawarin hada kan wanzaman jihar da kuma ci gaba daga inda mahaifinsa marigayi Alha

kungiyar kwadago ta fitar da tsarin da ma’aikata za su mallaki motoci a Jihar Neja

kungiyar kwadago ta Najeriya reshen Jihar Neja ta bullo da sabon tsarin da zai saukaka wa ma’aikatan gwamnatin jihar mallakar sababbin motoci.Shugaban

An kaddamar da kungiyar mata masu Keke-Napep ta Jihar Filato

A ranar Asabar aka gudanar da taron kaddamar da kungiyar mata masu Keke Napep ta Jihar Filato a garin Jos.Yayin bikin an kuma bude ofishin kungiyar.Da

‘Don yaki da kabilanci muka kafa kungiyarmu’

Yan kungiyar ’Yan Asalin Wasu Jihohi Mazauna Jihar Oyo (ANIRO) sun ce sun kafa kungiyarsu ne  domin yaki da kabilanci da wayar da kan jama’a game

Hana cin naman daji ya bunkasa cinikin naman kaji – Mahammadu Manya

Wani mai sana’ar gasa naman kaji da na shanu a garin Gwagwa da ke yankin Abuja Malam Muhammadu Manya, ya bayyana yadda yake samun bunkasar cinikin nam