Sana'o'i

Sana'o'i

Sana’ar sayar da zuma akwai riba- Malam Umaru

Wani fitaccen mai sana’ar sayar da zuma da amiya Malam Umaru Kwanar Dumawa ya ce sana’ar zuma tana da riba idan aka dubi irin alherin da masu yin ta s

‘kungiyarmu na wayar da kan Fulani makiyaya’

Shugaban kungiyar Kautal Hore reshen Jihar Neja Alhaji Bello Garatu ya ce kungiyarsu tana wayar da kan Fulani makiyaya game da abin da ya shafi sha’an

kungiyar ’yan Fansho ta Jihar Kebbi ta yi sababbin shugabanni

kungiyar Tsofaffin Ma’aikata da Fansho ta Jihar Kebbi ta yi sababbin shugabanni.An gudanar da zaben ne a Hotel din Modiyawa da ke Birnin Kebbi a makon

‘Don nuna wa mutane illar watsa munanan labarai muka kafa kungiyarmu’

Alhaji Abubakar Aminu shi ne Shugaban kungiyar Information Nigeria (I-Nigeria) na Arewacin Najeriya. A lokacin da ya tattauna da ’yan jarida a Abuja a

Idan ’yan Arewa suka rungumi noma ’yan kudu za su yi musu leburanci – Abdulrahman Lawal

Alhaji Abdulrahman Lawal wani fitaccen mai sana’ar kiwon kaji ne a jihohin Bauchi da Filato ne. Ya tattauna da Aminiya inda ya yi bayanin yadda ya far