Sana'o'i

Sana'o'i

’Yan kasuwar ‘New market’ da ke Jos sun yi sababbin shugabanni

‘Yan kasuwar da suke gudanar da harkokin kasuwanci a kasuwar New market da ke garin Jos babban birnin Jihar Filato sun zabi sababbin shugabanninsu. Su

kungiyar NUT ta yi korafi kan kara wa’adin hutun makarantu

kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) reshen Jihar Yobe ta nuna rashin jin dadin ta dangane da kara lokacin bude makarantun

Izala ta taimaka wa ’yan Dambowa da ke gudun hijira a Gombe

kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’a wa’ikamatus Sunnah ta kasa reshen Jihar Gombe ta kara taimaka wa ’yan Dambowa da ke gudun hijira a Jihar Gombe baya

Sayen taki ta waya ya habaka a Sakkwato

Fito da tsarin rabon aki ta wayar salula ya habaka kasuwancin taki a Jihar sakkwato, a cewar Shugaban kungiyar masu sayar da taki ta Jihar Sakkwato, A

Zan iya fitar da kayar bera zuwa kasashen waje -Aliyu Usman Gwani

Malam Aliyu Usman Gwani tsohon ma’aikacin kamfanin sarrafa tumaturin gwangwani na Dadin-Kowa ne kuma masanin harkar noma. Ya ce idan ya samu tallafi,