Sana'o'i

Sana'o'i

Buhari ya sabunta wa’adin Darekta Janar din ITF

Sanarwar karin wa’adin na zuwa ne tun kafin cikar na farko da zai kare a watan Satumba.

Gwamnati za ta raba wa matasa rancen biliyan 75

Matasan Najeriya miliyan 68 masu shekara 18 zuwa 35 za su samu rancen domin yin kasuwanci.

Kwalin Digiri ba lasisin aiki ba ne – Mai digiri da ke sayar da dankali

Burina shi ne Allah Ya daukaka ni a wannan kasuwanci, in ci gaba da taimaka wa wasu.

Yadda aka yi wa matashin dan kasuwa kisan gilla

Wasu da ba a sani ba sun yi gunduwa-gunduwa da sassan jikin matashin dan kasuwa mai kamfanin baburan haya na Gokada da ke Legas Fahim Saleh. An tsince

Yadda aka kafa makerar Sabo-Ibadan fiye da shekara 70 baya

Unguwar Sabo-Ibadan ita ce Unguwar Hausawa mafi dadewa a birnin Badun na Jihar Oyo, wadda ta kafu fiye da shekara 100 da suka gabata. Binciken Aminiya