Sana'o'i

Sana'o'i

Wani basarake ya raba wa matasa Keke Napep 25 a Bauchi

Wani basarake ya raba wa wasu matasa Keke Napep 25 a kwanakin baya a garin Azare da ke jihar Bauchi. A wani mataki na samar wa matasa ayyukan yi don m

’Yan sintiri na da gudunmuwa da za su ba da wajen samar da tsaro a Najeriya – Garba Juji

Alhaji Garba Juji shi ne Mataimakin Kwamandan Rundunar  kungiyar ‘Yan Sintiri  shiyar  Arewa  ta Tsakiya. Da yake zantawa da Amini

Alherin tukin Keke Napep ya fi na acaba –Dahiru Hassan

Dahiru Hassan shi ne shugaban kungiyar Direbobin Keke Napep reshen karamar Hukumar Jos ta Arewa da ke jihar Filato. A tattaunawarsa da wakilinmu kwana

‘Samar da aikin yi ga jama’a na daga nasarorin da kungiyarmu ta samu’

Shugabannin kungiyar masu bunkasa al’adun gargajiya da ke otel din Eko a jihar Legas sun bayyana cewa sun kafa kungiyarsu ne don su magance zaman kash

Babangida: Gurgu mai koya wa masu kafa sana’a

Wani gurgu mai suna Ibrahim Garba, wanda aka fi sani da Babangida, ya ce duk da lalular rashin kafa da yake fama da ita yana da akalla matasa 12 masu