Sana'o'i

Sana'o'i

Hana acaba ta shafi sana’ar faci a Kaduna -Ahmadu mai faci

Ahmadu Haruna matashi ne dan kimanin shekara 30 da ke zaune a Tudun Wada Kaduna wanda ya rungumi sana’ar faci a matsayin hanyar samun abincinsa. 

kungiyar Naka-sai-naka ta samu nasarori a Jihar Legas

Shugaban kungiyar Naka-sai-naka da ke unguwar Agirik a yankin Ikorodu a jihar Legas, Malam Salisu A. Isa ya ce kungiyarsu ta bambanta da sauran kungiy

Rashin kudi ne babbar matsalar FOMWAN- Barista Hannatu

Barista Hannatu Muhammad Kabir wata  babbar lauya ce a Hukumar Shari’a da ke garin Lafiya, babban birnin jihar Nasarawa, kuma ita ce Shugabar kun

Gidauniyar marayu ta taimaka wa iyalai 200 a Bauchi

A ranar Lahadin da ta gabata ne iyalai 200 suka amfana da taimakon kayayyakin abinci daga asusun Gidauniyar Taimakon Marayu da Jama’a Marasa Galihu na

Burina in bude katafaren kamfanin sarrafa nama -Basiru Ado

Wani matashi mai sana’ar fawa mai suna Malam Basiru Ado ya ce babban burinsa a sana’arsa ta fawa shi ne ya bude babban kamfanin suyar nama iri-iri.Mal