Sana'o'i

Sana'o'i

Burinmu shuka halin da’a ga matasan Najeriya -kungiyar Ceto Matasa

Shugaban  kungiyar yaki da  aikata ayyukan assha da dawo da matasa kan daidaitaccen tafarki da ke Jihar Ogun, Dokta Babatunde Olokun ya ce d

Tsaftace sana’a yana taimakawa wajen jawo jama’a -Hajiya Rashidah

Wata mai sana’ar dafa abincin sayarwa a garin Benin Jihar Edo mai suna Hajiya Rashidatu Adamu ta shawarci ‘yan uwanta, musamman mata masu dafa abincin

Garejin kan titi na tattare da fitinu -Najeem Yasin

kungiyar direbobi ta kasa (NURTW) ta bukaci gwamnatin tarayya ta kawo karshen gudanar da garejin kan titi, sannan ta taimaka wajen kafa ginannu a yard

kungiyar nakasassu a Jihar Yobe ta roki gwamnati kan tallafin SURE-P

kungiyar nakasassu ta Jihar Yobe ta nemi gwamnatin jihar ta sadaukar mata da kashi 20 cikin 100 na tallafin shirin nan na SURE-P, don amfanin mambobin

Kotu ta dakatar da shugabannin kungiyar MUDAKAS

Wata babbar kotu a Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da shugabannin rikon kungiyar Masu sayar da motoci ta Jihar Kano (MUDAKAS) sakamakon karar d