Sana'o'i

Sana'o'i

kungiyar RATTAWU, HCB ta zabi shugabbanninta

A karshen makon da ya gabata ne kungiyar Ma’aikatan Gidan Rediyo da Talabijin da Harkokin Nuna Al’adu (RATTAWU), reshen Hukumar Adana Kayan Tarihi ta

Janyewar ruwan Tafkin Chadi ta haifar da nakasu a sana’ar kamun kifi da noman rani

Janyewar ruwan Tafkin Chadi ta haifar da nakasu a sana’ar kamun kifi da noman rani ga al’ummomin kasashen da ke kewaye da tafkin, wadanda yawansu ya k

kungiyar makafi a Jihar Katsina ta zabi shugabanninta

kungiyar makafi ta Jihar Katsina ta zabi sababbin shugabannin da za su ja ragamarta. Zaben, wanda aka gudanar a ofishin jin dadi da walwala da ke fili

Asusun ITF ya koya wa matasa dubu 37 sana’o’i a Najeriya

Asusun haror da ma’aikata na kasa [ITF] da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato ya koya wa matasan Nijeriya sama da dubu 37 sana’o’i daban-daban a

kungiyarmu na nan daram -Barista Maude

Shugaban kungiyar ’yan Arewa mazauna jihohin Kudu maso Yamma, reshen Jihar Legas, Barista Abdulkadir Habib Maude ya karyata jita-jitar da wasu ke yada