Sana'o'i

Sana'o'i

Nakan noma shinkafa buhu 6,000 a shekara —Sarauniyar Noman Taraba

Hajiya Adama Abubakar Sarauniyar Noman Taraba babbar manomiya ce a Jihar Taraba. Takan noma shinkafa fiye da buhu dubu shida duk shekara, baya ga wasu

Saboda fim na ki karbar gurbin karatu a jami’a —Ali Nuhu

Fitaccen tauraro a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu, ya ce ya ki karbar gurbin karatun da ya samu a jami’a a fannin hada magunguna saboda

An bude kasuwanni, za a koma aikin gwamnati a Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ba da umarnin bude kasuwannin mako 15 wadanda ta rufe a yunkurinta na kare yaduwar annobar coronavirus a jihar. Ta kuma uma

 Yadda annobar COVID-19 ta shafi bukukuwan aure

A Najeriya an samu mutum na farko da ya kamu da coronavirus ne a watan Fabrairun bana. Tun lokacin dai yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar ya

COVID-19: Yadda kananan sana’o’i ke fuskantar barazanar rushewa

Masu matsakaita da kananan sana’o’i a fadin Najeriya sun shiga halin tsaka mai wuya tun bayan da gwamnatoci a matakan tarayya da jihohi suka kafa doka