Sana'o'i

Sana'o'i

Yanayin kaka ya janyo faduwar farashin kayan gwari a Kudu

kungiyar  masu sayar da kayan gwari ta kasuwar Olubade da ke yankin Egbeda a Jihar Legas ta ce yanayin kaka da aka shiga a yankin Arewa ne ya jan

Zan bunkasa kasuwar Dawanau- Inji Sabon Shugabanta

Sabon shugaban kungiyar ci gaban kasuwar kayan abinci ta Dawanau (DMDA) Alhaji Mustapha Yusif Mai Kalwa, ya ce zai shugabanci kasuwar bisa gaskiya da

Matan Arewa 540 sun fara samun horo a kan kiwon kifi

Kimanin mata 540 ne da suka fito daga yankunan jihohin Arewa 19 na kasar nan ke samun horo a kan kiwon kifi karkashin wani shirin hadin gwiwa tsakanin

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta horar da matasa 1,470 kan sana’o’i

Gwamna Umaru Tanko Almakura na Jihar Nasarawa ya bayyana kudurin gwamnatinsa wajen himmatuwa sosai wajen koyar da sana’o’i da karsasa matasan jihar ta

‘Ban yarda ana daukar cuta daga wanzamai ba’

Wani mai sana’ar wanzanci a Legas mai suna Malam Alhasan Wanzam, mai kimanin shekaru 45, ya soki lamirin wadanda suke alakanta sana’ar wanzanci da cut