Sana'o'i

Sana'o'i

kungiyar direbobin tifa ta Jihar Gombe ta zabi sababbin shugabanni

kungiyar  Direbobin Tifa ta Jihar Gombe ta gudanar da zaben sababbin shugabanninta, inda Alhaji Saleh Mabel ya sake zama shugabanta, ba tare da h

Burina in bude babbar makera a Najeriya -Alshaikh dankogenat

Wani mutum da ke sana’ar kira a Legas, mai suna Alshaikh dankogenat ya ce burinsa, a sana’ar, shi ne ya bude katafariyar masana’antar sarrafa karafuna

Sana’ar dinki ta taimaka wa karatun da nake yi a jami’a -Hamza Adam

Wani matashi mai suna Hamza Adam da yake sana’ar dinki a Legas ya ce ba don sana’ar ba da yanzu ba ya karatu a jami’a.Ya ce, rashin samun isassun kudi

kungiyoyin kare hakkin dan Adam sun yi taro a Bauchi

kungiyoyin kare hakkin bil’adama sun yi taro domin gano maslahar da za a shawo kan matsalar cin zarafin jama’a da ake zargin jami’an tsaro da aikawa a

kwararrun malamai da kayan aiki makarantarmu ke bukata – Yahaya Wanzam

Makarantar koyon sana’a mai zaman kanta ta Kazaure a Jihar Jigawa za ta ci gaba da horar da matasa, don zama masu dogaro da kai a cikin al’umma, amma